Search For Movies Here :


FUSKA BIYU | FUSKA BIYU | FASSARAR HAUSA

Fim ne akan yadda yan siyasa suke cin amanar al'ummar da suke shugaban ta don su dawwamar da tsoron su a zukatan jama'a.

A cikin irin wannan hali sai aka samu wani saurayi dake neman kawo sauyi hakan yasa suka hada baki da abokin sa don kawar dashi.

Mahaifiyar sa wacce likita ce tayi amfani da fuskar wani matashi da ya kone a cikin mota tare da budurwar sa dasuke kan hanyar gudawa daga garin su don gujewa wani azzalumi da ke niyyar tilasta wa iyayenta akan su aura masa ita, amma suka bijirewa bukatar sa suka cewa yarinyar ta tsere. Azzalumin nan take ya kashe iyayen yarinyar sannan ya umurci yan jam'iyar sa da suje su kashe yarinyar da saurayin a hanyar su ta gudawa.

Ingantacciyar fassara ce daga kamfanin algaita don nishadin ku.

FILE INFORMATION
Name Download FUSKA BIYU | FUSKA BIYU | FASSARAR HAUSA
Channel
TV Hausa360
Views 31,879
Like 404
Duration 1:2:19
Uploaded On 24 January 2021
Tags: fuska biyuIndian hausafassarar HausaalgaitaIndian filmHausaHausa Film